Ali bin Omar bin Qadhi Bakathir

علي بن عمر بن قاضي باكثير

1 Rubutu

An san shi da  

Ali bin Omar bin Qadhi Bakathir marubuci ne daga Yemen wanda ya yi fice a rubuta litattafan adabi a harshen Larabci. Ya yi rubuce-rubuce da dama da suka hada da wasan kwaikwayo, wakoki da labarai, wan...