Yuhanna ibn Masawayh

يوحنا بن ماسويه النسطوري

1 Rubutu

An san shi da  

Yuhanna ibn Masawayh likita ne kuma masanin ilimin magani a zamanin halifancin Abasawa. Yana daya daga cikin likitocin da suka kirkiri guraben koyar da ilimin likitanci a Bagadaza. Yuhanna ya rubuta w...