Al-Busiri

البوصيري

1 Rubutu

An san shi da  

Sharaf Din Busiri, wani marubucin arabi ne wanda ya yi fice a fagen rubutun waka. Shahararsa ta fi bayyana ne a wajen rubuta 'Qasida al-Burda', waka ce da aka yaba matuka saboda fasahar yabo ga Annabi...