Abu Ishaq al-Istakhri

أبو إسحاق الإصطخري

Ya rayu:  

1 Rubutu

An san shi da  

Al-Istakhri, wanda aka fi sani da Abū Isḥāq Ibrāhīm al-Fārisī al-Iṣṭakhri, masani ne a fagen ilimin ƙasa da taswirar duniya. Yayi fice wurin rubuta littafai masu muhimmanci akan ginin taswirar yankuna...