Al-Battani

البتاني

Ya rayu:  

1 Rubutu

An san shi da  

Ibn Jabir Battani, wanda aka fi sani da Al-Battani, masanin ilimin taurari da lissafi ne daga Harran. Ya gudanar da bincike kan motsin rana da wata, inda ya samar da wata sabuwar hanya ta auna tsawon ...