Muhammad Mayyara

محمد ميارة

6 Rubutu

An san shi da  

Abu Abdullah, Muhammad ibn Ahmad Mayara al-Fasi, Malamin addinin Musulunci ne daga Fas na Maroko. Yayi fice a wajen koyar da ’fiqhu’ da 'Tafsir’ tare da rubuta littattafai masu yawa a kan wadannan fan...