Hatim Aref Al-Awni

الشريف حاتم عارف العوني

1 Rubutu

An san shi da  

Hatim Aref Al-Awni malam ne da ya kware a fannin ilimi da bincike a matsayin farfesa a Jami'ar Umm Al-Qura dake birnin Makka. Yana da tasirin gaske a ilimin hadisi da kuma sharhin Alkur'ani. Ayyukansa...