Ahmed Mohamed Al-Husari
أحمد محمد الحصري
Ahmed Mohamed El-Hosary Al-Azhari malamin addinin Musulunci ne daga Masar. Ya yi fice wajen karatun Al-Qur'ani, inda ya zamo fitattun korosi da masu bibiyar karatun Al-Qur'ani ke koyi da shi. Ya jima yana hidima a karantarwa da kuma karatun al-Qur'ani. Al-Hosary ya kasance jama'a suna ganin karatun sa a matsayin wanda ya ke da tsantseni da fasaha, yana amfani da sautinsa mai armashi domin isar da sakon da ke cikin Al-Qur'ani zuwa ga zukatan masu sauraro. An dauke shi tamkar kasaita wajen karatun...
Ahmed Mohamed El-Hosary Al-Azhari malamin addinin Musulunci ne daga Masar. Ya yi fice wajen karatun Al-Qur'ani, inda ya zamo fitattun korosi da masu bibiyar karatun Al-Qur'ani ke koyi da shi. Ya jima ...