Ahmed Bey ben Mohamed el Sharif

أحمد باي بن محمد الشريف

1 Rubutu

An san shi da  

Ahmad Bay shi ne sarkin Constantine a arewacin Algeria. Ya yi yaki da yawa domin kare yankinsa daga mamayar Faransa. Ahmad Bay ya shahara wajen gudanar da mulkinsa cikin adalci da kuma kokarinsa na in...