Ahmad Baba

أحمد بابا بن أحمد بن الفقيه الحاج أحمد بن عمر بن محمد التكروري التنبكتي السوداني، أبو العباس (المتوفى: 1036 ه)

1 Rubutu

An san shi da  

Ahmad Baba fitaccen malami ne kuma marubuci a yankin Timbuktu. Ya rubuta littattafai da dama da suka hada da 'Nayl al-Ibtihaj bi-tatriz al-Dibaj', wanda ke magana akan tarihin malamai da manyan mutane...