Umar ibn Abdallah al-Fasi al-Fihri

أبو حفص، عمر بن عبد الله الفاسي الفهري

2 Rubutu

An san shi da  

Umar ibn Abdallah al-Fasi al-Fihri malami ne masanin ilimin addinin Musulunci daga yankin Fasawa na masarautar al-Maghrib. An san shi da kaifin basirar sa a fannin fikihu da sauran fannoni na ilimi. Y...