Abu Abdallah Muhammad ibn Ahmad al-Abdi al-Qanuni

أبو عبد الله محمد بن أحمد العبدي الكانوني

1 Rubutu

An san shi da  

Muhammad ibn Ahmad al-Abdi al-Qanuni ɗan tarihi ne wanda ya fito daga kasar Morocco. Ya shahara ne saboda ayyukansa na rubutu a kan al'adu da tarihihin Maroko, wanda suka zama mahimman kafofin bincike...