Abdel-Halim Mahmoud

عبد الحليم محمود

1 Rubutu

An san shi da  

Abdel-Halim Mahmoud babban malamin darika ne na ƙasar Masar. Ya samu karatu a manyan makarantu a Misra da Faransa, inda ya zurfafa ilimi a harkokin addini da falsafa. Ya riƙe mukamin Sheikh Al-Azhar, ...